Al-Mustadrak alaa al-Sahihain | |
---|---|
Asali | |
Mawallafi | Hakim al-Nishaburi (en) |
Asalin suna | الْمُسْتَدْرَكُ عَلَى الصَّحِيحَيْن |
Characteristics | |
Harshe | Larabci |
Muhimmin darasi | Hadisi |
Al-Mustadrak Ala As-Ṣaḥeeḥayn ( Larabci: المستدرك على الصحيحين) Ko Mustadrak Al Hakim: ( Larabci: مستدرك الحاكم ), ya kasan ce kuma shi ne tarin hadisi mai girma biyar da Hakim al-Nishapuri ya rubuta (Nishapur yana nan Iran). Ya rubuta shi a shekara ta AH 393 (1002-1003 CE), yana da shekara 72.